ISO 639-1 (Lambobin wakilcin sunayen harsuna - Sashe na 1): Lambar Alpha-2 domin tattara cikakkun bayanan harsuna, shine standard na farko dake tara bayyana lambobin harshe a cikin jerin lambobin ISO 639.

ISO 639-1
Asali
Characteristics
Description
Ɓangaren ISO 639 (en) Fassara
Muhimmin darasi ISO 639-1 code (en) Fassara
infoterm.info…

Sashe na 1 ya ƙunshi rajistar lambobin haruffa biyu. Akwai lambobin haruffa guda 183 da aka yiwa rajista tun daga watan Yunin 2021. Lambobin rajista sun ƙunshi manyan harsunan duniya.[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe

Hanyoyin hadi na waje

gyara sashe