Tutar Najeriya
Tutar Najeriya an kuma tsarata a shekarar 1959 kuma an gabatar da ita a hukumance a ranar 1 ga watan Oktoban shekarar 1960. Tutar na da bamgarori uku wato kore, fari, kore. Korayen guda biyu na nuna arzikin Najeriya yayin da farin na tsakiya ke nuna zaman lafiyar ƙasar.
![]() | |
---|---|
national flag (en) ![]() | |
![]() | |
Bayanai | |
Farawa | 1 Oktoba 1960 |
Applies to jurisdiction (en) ![]() | Najeriya |
Nau'in |
vertical triband (en) ![]() |
Aspect ratio (W:H) (en) ![]() |
2:1 (en) ![]() |
Color (en) ![]() | kore da Fari |
Depicts (en) ![]() |
field (en) ![]() ![]() |
![](https://cdn.statically.io/img/upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/7/79/Flag_of_Nigeria.svg/200px-Flag_of_Nigeria.svg.png)
Tsarawa
gyara sasheMichael Taiwo Akinkunmi ne ya tsara tutar Najeria a wata gasa da aka shirya ga masu zane na su tsara tutar da zata zama ta Najeriya a shekarar 1959. A lokacin Akinkunmi nada shekaru 23 kuma yana dalibi. Yana karatu a makarantar Norwich Technical College a London kasar Ingila, sai yaga sanarwa a jarida ta anaso a zana sabuwar tutar Najeriya. Asalin tutar da Akinwumi ya tsara akwai wata alama a tsakiyar ta, bayan masu tantancewa sun duba ne sai suka cire wannan alamar tare da zabarta. Najeriya dai ta samu yancin kanta ne daga kasar Ingila.[1]
Najeriya nada tutoci daban daban na sassan gudanarwar ta. Wasu jahohin na Najeriya nada nasu tutocin.[2]
Mahadin fitar da kala
gyara sasheYadda za'a hada tutar Najeriya.
Tsarin Kala | Kore | Fari | ||
---|---|---|---|---|
RAL | None |
9003 Signal white | ||
CMYK | 100.0.39.47 | 0.0.0.0 | ||
Hexadecimals | #008753 | #FFFFFF | ||
Decimals | 0,135,83 | 255,255,255 |
Wasu tutocin
gyara sashe-
Tutar shugaban kasa
-
Tutar babban kwamandan sojojin Najeriya
-
Tsohuwar tutar shugaban kasa a 1963
-
Tutar sojojin kasa na Najeria
-
Tutar hukumar tsaro ta Najeriya
-
Tutar Naval(1960—98)
-
Asalin tutar da Akinkunmi yayi
Tutocin Jahohi
gyara sasheTutoci na tarihi
gyara sasheWadannan sune tutocin Najeriya kafin samun yancin kanta.
-
Tutar Royal Niger Company (1887—88)
-
Tutar Royal Niger Company (1888—99)
-
Tutar yankin birtaniya a [[Afrika ta Yamma
-
Tutar mulkin mallakar Lagos (1886—1906)
-
Tutar Mallakin mai na Ribas
-
Tutar mallaka ta Niger Coast
-
Tutan mallaka ta Arewacin Najeriya (1900—14)
-
Tutar mallaka ta Kudancin Najeriya (1900—14)
-
Tutar mulkin mallaka ta Najeriya (1914—52)
-
Tutar mallaka ta Najeriya (1952—60)
Sake duba
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ "Archived copy". Archived from the original on 2014-07-14. Retrieved 2014-06-30.CS1 maint: archived copy as title (link)
- ↑ Nigeria: One Nation, Many Flags