Jump to content

Sandamu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sake dubawa tun a 19:50, 25 ga Afirilu, 2023 daga Mahuta (hira | gudummuwa)
(bamban) ←Canji na baya | Zubi na yanzu (bamban) | Canji na gaba → (bamban)
Sandamu

Wuri
Map
 12°56′00″N 8°22′00″E / 12.9333°N 8.3667°E / 12.9333; 8.3667
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Katsina
Labarin ƙasa
Yawan fili 1,418 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Sandamu ƙaramar Hukuma ce dake a Jihar Katsina, Arewa maso yammacin Najeriya. Sandamu tana kusa da garin Daura wanda babu nisa a tsakanin su. Basu da yawan mutane sosai amma duk da haka suna ƙoƙari wajen kasuwanci da neman na kansu.