Jump to content

Abdulkadir Balarabe Musa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sake dubawa tun a 22:01, 15 Disamba 2018 daga Em-mustapha (hira | gudummuwa) (Sabon shafi)
(bamban) ←Canji na baya | Zubi na yanzu (bamban) | Canji na gaba → (bamban)

Abdulkadir Balarabe Musa (An haife shi a 21 August 1936) Dan siyasan adawa a Nijeriya wanda yataba zama gwamnan [Jihar Kaduna]], Nijeriya a Nigerian Second Republic, ya rike mulkin daga watan Oktoba 1979 har zuwa ranar da aka tsige shi a 23 Yuni 1981.[1] lokacin Nigerian Fourth Republic shine Shugaban Conference of Nigerian Political Parties (CNPP), wata gamayyar jam'iyun adawa.[2]

  1. cite web |url=http://www.worldstatesmen.org/Nigeria_federal_states.htm |title=Nigeria States |work=World Statesmen |accessdate=27 April 2010| archiveurl= https://web.archive.org/web/20100528072649/http://www.worldstatesmen.org/Nigeria_federal_states.htm%7C archivedate= 28 May 2010 | deadurl= no
  2. cite web |url=http://www.accessmylibrary.com/coms2/summary_0286-20243053_ITM |title=Obasanjo's Policies Phantom, Says Balarabe Musa. |date=4 February 2004 |work=This Day |author=Funmi Peter-Omale |accessdate=27 April 2010