Ta fara makarantar firamare a shekara ta (1977 ) a makarantar Kaduna Capital School . Ta gama a shekara ta ( 1983) inda a wannan shekarar ta samu shiga Queen Amina College inda tayi sakandire anan. Tayi Diploma a Jami’ar Ahmadu Bello daga bisani tayi digiri dinta a Jami’ar. Ta auri Ahmed Makarfi tun kafin ta gama makaranta lokacin shima yana matsayin Malami kuma Komishina. Tayi bautar kasa wato NYSC a Kaduna.[1]
matan makarfi da yaran su da shiFurniss, Graham. (1996). Poetry, prose and popular culture in Hausa. International African Institute. Edinburgh: Edinburgh University Press for the International African Institute. ISBN 978-1-4744-6829-9. OCLC 648578425.
↑ 1.01.11.2Furniss, Graham. (1996). Poetry, prose and popular culture in Hausa. International African Institute. Edinburgh: Edinburgh University Press for the International African Institute. p.p 151-154 ISBN 978-1-4744-6829-9.