Jump to content

Batacce

Daga Wiktionary
Sake dubawa tun a 18:25, 26 Yuni 2024 daga Haweey7575 (hira | gudummuwa) (inganta shafi)
(bamban) ← Tsohon zubi | Zubi na yanzu (bamban) | Zubi na gaba → (bamban)

Ɓatacce ana kiran wanda bashi da hali ko dabi'a mai kyau ɓatacce ko mara kirki sakamakon wani abu da yake aikatawa mara kyau.

Misali[gyarawa]

  • Yana da batacce hali aboye.