Jump to content

Sakatare

Daga Wiktionary
Sake dubawa tun a 17:33, 1 Yuli 2024 daga Haweey7575 (hira | gudummuwa) (sanya mahada)
(bamban) ← Tsohon zubi | Zubi na yanzu (bamban) | Zubi na gaba → (bamban)

Sakatare Mutun da aka dauka aiki a ma'aikata musamman don ƙarban saƙonni da sauransu. [1] [2]

Misalai[gyarawa]

  • Sakataren ƙasar Amurka.
  • Sakataren ƙudin Najeriya.

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,158
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,240