Jump to content

Diode

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Diode
type of electronic component (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na electronic component (en) Fassara, active electronic component (en) Fassara, passive electronic component (en) Fassara da nonlinear electrical element (en) Fassara
Amfani electrical resistance (en) Fassara

Diode wani abu ne a fannin wutar lantarki wanda da yake cikin abubuwa marasa daukar eutar lantarki sosai. Diode yana aiki ne kamar makyalli mai hanya daya. Aikin diode shine ya bar lantarki ya wuce ta hanya guda daya sannan kuma ya hana lantarki yabi ta dayar hanyar a cikin fai fai mai dauke da kayan lantarki wanda a turance ake kiranshi da circuit.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

https://en.m.wikipedia.org/wiki/Diode